![]() | |||
---|---|---|---|
2007 - 2009 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jihar Arewa Maso Yamma, 31 Disamba 1939 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Mutuwa | Landan, 21 Oktoba 2018 | ||
Karatu | |||
Makaranta |
School of Oriental and African Studies, University of London (en) ![]() Jami'ar Ahmadu Bello Kwalejin Barewa | ||
Sana'a | |||
Sana'a | mai shari'a |
Idris Legbo Kutigi ya rayu daga 31 ga watan Disamba 1939 zuwa 21 ga watan Oktoba 2018 ya kasance lauyan Nijeriya kuma alƙali.[1] Ya riƙe shugaban Alkalai a jihar Niger da kuma Babban kamishinan a Hukumar Shari'a kafin yazamo Alkali a Babban Kotun Najeriya,[2] sannan daga bisani yazama alkali a kotun koli ta Nijeriya a shekara ta 1992. Yakaiga matsayin Shugaban Alkalai daga 30 ga watan Janairu 2007 har zuwa 30 Disamba 2009.[3]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search